Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb23 Janairu p. 14
  • Ku Taimaka Wa Yara da Matasa Su Yi Nasara

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ku Taimaka Wa Yara da Matasa Su Yi Nasara
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Makamantan Littattafai
  • Ku Yi Ƙoƙari Ku Zama Masu Sauƙin Kai Kamar Esta
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Wani Mahaifi Ya Ba Ɗansa Shawara Mai Kyau
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Ka Tuna?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2018
  • “Ki Ɗauko Ɗanki”
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
mwb23 Janairu p. 14
Sarki Dauda yana nuna wa Sulemanu masu aiki da suke shirya kayayyakin da za a yi amfani da su wajen gina haikalin.

Dauda ya tanadar wa Sulemanu maꞌaikata da kuma kayan aikin gina haikalin

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Ku Taimaka Wa Yara da Matasa Su Yi Nasara

Dauda ya san cewa da taimakon Jehobah, Sulemanu zai iya gina haikalin (1Tar 22:5; w17.01 29 sakin layi na 8)

Dauda ya ƙarfafa Sulemanu ya dogara ga Jehobah kuma ya kama aiki (1Tar 22:​11-13)

Dauda ya yi duk abin da zai iya don ya taimaka wa Sulemanu (1Tar 22:​14-16; w17.01 29 sakin layi na 7; ka duba hoton shafin farko)

Hotuna: 1. Wani dattijo yana koya wa wani matashi abubuwa game da wuraren da suke waꞌazi. Dattijon yana nuna masa taswirar yanki da suke waꞌazi, da katin yankin da suke waꞌazi, da yankin waꞌazi na wasu ꞌyanꞌuwa. 2. Matashin yana bayyana wa wani danꞌuwa yadda zai yi amfani da taswirar yankin.

KA TAMBAYI KANKA, ‘Ta yaya zan iya taimaka wa yara da matasa da ke ikilisiyarmu su yi farin ciki kuma su yi nasara a hidimarsu ga Jehobah?’​—w18.03 11-12 sakin layi na 14-15.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba