Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb23 Mayu p. 12
  • Kana Amfana Sosai Daga Kalmar Allah?

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Kana Amfana Sosai Daga Kalmar Allah?
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Makamantan Littattafai
  • Jehobah Yana Sāka ma Wanda Ya Nuna Ƙarfin Zuciya
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Josiah Ya Yi Abokan Kirki
    Ku Koyar da Yaranku
  • Ku Dogara ga Jehobah Allahnku
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Josiah Yana Son Dokar Allah
    Darussa daga Littafi Mai Tsarki
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
mwb23 Mayu p. 12
Sarki Josiya yana yaga rigarsa yana makoki.

Josiya ya yaga rigarsa saꞌad da ya ji abin da aka karanta daga littafin Dokar Jehobah

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Kana Amfana Sosai Daga Kalmar Allah?

Josiya ya saurari Kalmar Allah da kyau (2Tar 34:​18, 19; ka duba hoton shafin farko)

Ya yi ƙoƙari sosai don ya fahimci abin da aka karanta masa (2Tar 34:21; lfb 134 sakin layi na 2)

Ya ɗauki mataki a kan abin da ya ji (2Tar 34:33; w09 6/15 10 sakin layi na 20)

Wani danꞌ uwa yana zubar da bidiyoyin wasannin fada bayan ya karanta Littafi Mai Tsarki.

KA TAMBAYI KANKA, ‘Ina ɗaukan mataki da wuri idan na koyi wani abu game da Jehobah daga Kalmarsa, Littafi Mai Tsarki?’

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba