Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb23 Yuli p. 6
  • “Sai Na Yi Adduꞌa” Nan da Nan

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • “Sai Na Yi Adduꞌa” Nan da Nan
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Makamantan Littattafai
  • Nehemiya Yana So Ya Yi Hidima Ne, Ba Wai A Yi Masa Hidima Ba
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • “Ku Rinjayi Mugunta Da Nagarta”
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2007
  • “Ka Tuna da Ni, Ya Allahna, Tare da Alheri”
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2011
  • Darussa Daga Littafin Nehemiah
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2006
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
mwb23 Yuli p. 6

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

“Sai Na Yi Adduꞌa” Nan da Nan

[Ku kalli bidiyon Gabatarwar Littafin Nehemiya.]

Nehemiya ya yi adduꞌa kafin ya amsa wa sarkin (Ne 2:​2-4; w08 2/15 3 sakin layi na 5)

Sarkin ya amince da abin da Nehemiya ya roƙa (Ne 2:​5, 6)

Wani Mashaidi matashi yana bayyana wa malaminsa imaninsa da ladabi. An yi wa ajin ado da kalolin tutar baka da ke nuna goyon bayan ꞌyan luwadi.

DON BIMBINI: Me za mu yi idan aka ce mu yi bayani game da imaninmu ba zato?​—be-E 177 sakin layi na 4.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba