Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb23 Yuli p. 14
  • Aminci ga Jehobah Zai Sa Ka Zaɓi Abokan Kirki

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Aminci ga Jehobah Zai Sa Ka Zaɓi Abokan Kirki
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Makamantan Littattafai
  • Darussan da Za Mu Koya Daga Nehemiya
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
  • An Tsarkake Ka
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2013
  • Farin Cikin da Jehobah Yake Bayarwa Shi Ne Ƙarfinku
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Ku Ƙarfafa ꞌYanꞌuwanku Saꞌad da Suke Cikin Damuwa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
mwb23 Yuli p. 14
Nehemiya yana zubar da kayan Tobiya daga wurin cin abinci a haikali.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Aminci ga Jehobah Zai Sa Ka Zaɓi Abokan Kirki

Ba a yarda mutanen Ammon da na Mowab su “shiga cikin taron jamaꞌar Allah” ba, domin a dā sun yi gāba da bayin Allah (Ne 13:​1, 2; it-1-E 95 sakin layi na 5)

Babban Firist Eliyashib ya bar wani ɗan Ammon ya yi amfani da wurin cin abinci a haikali (Ne 13:​4, 5; w13 8/15 4 sakin layi na 5-6)

Nehemiya ya nuna cewa shi mai aminci ne ga Jehobah saꞌad da ya kawo ƙarshen shirin da Eliyashib ya yi da wani magabcin Allah (Ne 13:​7-9)

Idan muka zaɓi abokai da ba sa ƙaunar Jehobah, hakan zai nuna cewa mu masu aminci ga Jehobah ne?​—w96 4/1 14 sakin layi na 6.

KA TAMBAYI KANKA, ‘Yaya Jehobah yake ganin abokai na?’

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba