Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb23 Yuli p. 15
  • Ku Yi Koyi da Ƙauna Marar Canjawa Ta Jehobah

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ku Yi Koyi da Ƙauna Marar Canjawa Ta Jehobah
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Makamantan Littattafai
  • Ka Yi Godiya don Kaunar Jehobah Marar Canjawa
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2021
  • Jehobah Yana Son Nuna Kauna da Aminci, Kai Fa?
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
  • Ƙaunar Jehobah Za Ta Kasance Har Abada
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2025
  • Me Za Mu Yi don Mu Nuna Muna Kaunar Jehobah?
    Ka Ji Dadin Rayuwa Har Abada!​—Don Nazarin Littafi Mai Tsarki
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
mwb23 Yuli p. 15

RAYUWAR KIRISTA

Ku Yi Koyi da Ƙauna Marar Canjawa Ta Jehobah

Jehobah ne ya fi nuna ƙauna marar canjawa. (Za 103:11) Irin wannan ƙaunar, ba na ɗan lokaci ba ne. Ƙauna marar canjawa tana da ƙarfi sosai. Jehobah ya nuna wa mutanen Israꞌila irin ƙaunar nan a hanyoyi da dama. Ya ꞌyantar da su daga bauta a ƙasar Masar kuma ya kawo su zuwa Ƙasar Alkawari. (Za 105:​42-44) Ya yi yaƙi a madadinsu kuma ya gafarta musu zunubansu sau da yawa. (Za 107:​19, 20) Idan muka lura da “ƙauna marar canjawa ta Yahweh,” hakan zai sa mu yi koyi da shi.​—Za 107:43.

Hotuna: Hotunan da ke cikin bidiyon “Ku Rika Tunani a Kan ‘Kauna Marar Canjawa Ta’ Jehobah.” 1. Danꞌuwa Capra tare da wani danꞌuwa sun ziyarce wata ꞌyarꞌuwa a gidanta. 2. An kulle Danꞌuwa Capra tare da wasu ꞌyanꞌuwa a kurkuku, yana ba wa wani danꞌuwan da bai da lafiya abinci, danꞌuwan yana kwance a kan gado.

KU KALLI BIDIYON NAN KU RIƘA TUNANI A KAN ‘ƘAUNA MARAR CANJAWA TA’ JEHOBAH, SAI KU AMSA TAMBAYOYI NA GABA:

  • A waɗanne hanyoyi ne za mu iya nuna ƙauna marar canjawa?

  • Me ya sa muke bukata mu yi sadaukarwa kafin mu iya nuna ƙauna marar canjawa?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba