Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb23 Satumba p. 12
  • Ƙauna Marar Canjawa ta Allah Za Ta Kāre Mu Daga Ƙarairayin Shaiɗan

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ƙauna Marar Canjawa ta Allah Za Ta Kāre Mu Daga Ƙarairayin Shaiɗan
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Makamantan Littattafai
  • Ka Yi Godiya don Kaunar Jehobah Marar Canjawa
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2021
  • Ta Yaya Za Ka Iya Zama Aminin Allah?
    Me Za Mu Koya Daga Littafi Mai Tsarki?
  • Ayuba Ya Ɗaukaka Sunan Jehobah
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2009
  • Me Za Mu Yi don Mu Nuna Muna Kaunar Jehobah?
    Ka Ji Dadin Rayuwa Har Abada!​—Don Nazarin Littafi Mai Tsarki
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
mwb23 Satumba p. 12

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Ƙauna Marar Canjawa ta Allah Za Ta Kāre Mu Daga Ƙarairayin Shaiɗan

Shaiɗan yana so mutane su gaskata cewa Jehobah ne yake jawo munanan abubuwa (Ayu 8:4)

Zai so mu yi tunani cewa Jehobah bai damu ba ko muna riƙe da aminci ko aꞌa (Ayu 9:20-22; w15 9/1 12 sakin layi na 3)

Ƙaunar Jehobah marar canjawa tana sa mu guji ƙarairayin Shaiɗan kuma mu riƙe aminci ga Jehobah (Ayu 10:12; Za 32:7, 10; w21.11 6 sakin layi na 14)

Wata ꞌyarꞌuwa tana tunani game da yadda Jehobah ya albarkace ta, kuma tana rubutawa. Kananan hotuna suna nuna yadda wasu maꞌaurata suka kawo mata kayan abinci, wata ꞌyarꞌuwa ta rungume ta a Majamiꞌar Mulki da kuma yadda take kallon shirin tashar JW.

KA GWADA WANNAN: Ka lura da hanyoyi da Jehobah yake nuna maka ƙauna marar canjawa, ka rubuta kuma ka riƙa dubawa a kai a kai. Hakan zai taimaka idan kana fama da matsaloli.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba