Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • wp22 Na 1 p. 16
  • Kiyayya Tana a Ko’ina a Duniya

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Kiyayya Tana a Ko’ina a Duniya
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2022
  • Makamantan Littattafai
  • Zai Yiwu Mu Daina Nuna Kiyayya!
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2022
  • Me Ya Sa Kiyayya Ta Yi Yawa Haka?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2022
  • Me Ya Sa Mutane Suke Yawan Tsane Juna?​—Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce?
    Karin Batutuwa
  • Abin da Mutum Zai Yi don Ya Daina Kin Mutane
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2022
Dubi Ƙari
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2022
wp22 Na 1 p. 16
An yi tashin hankali kuma mutane sun kwashi kaya a wani babban shago. Mai shagon yana tsaye yana kallon inda aka fashe a shagon, ma’aikatansa kuma suna share burbudin gilashi da ke shagon.

Ƙiyayya Tana a Ko’ina a Duniya

Mutane a duk duniyar nan suna fama sosai don ƙiyayya.

Labaran yadda ake nuna ƙiyayya sai daɗa karuwa suke. Wasu suna hakan ta kalamansu a intane ko kafofin sada zumunta, da saƙonni da suke turawa da dai sauransu. Ban da haka ma, ana nuna bambanci kuma ana yin zagi da barazana da ɓarna sosai a yau. Ƙiyayya tana a ko’ina!

Wannan mujallar ta bayyana abin da mutum zai yi don ya daina nuna ƙiyayya. Hakan abu ne mai yiwuwa sosai don akwai mutane da yawa a faɗin duniya da suka daina nuna ƙiyayya. Kuma a kwana a tashi, ƙiyayya za ta zama labari.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba