Ƙarin Bayani
d Don ƙarin bayani a kan waɗannan gyaran da aka yi a fahimtarmu, ka duba waɗannan talifofin Hasumiyar Tsaro: 1 ga Nuwamba, 1995, shafuffuka na 13-18; 15 ga Janairu, 2008, shafuffuka na 20-24; 15 ga Yuli, 2008, shafuffuka na 17-21; 15 ga Yuli, 2013, shafuffuka na 9-14.