Ƙarin Bayani
a Ka duba talifofin nan: “Kiristoci Suna Bauta Cikin Ruhu Da Gaskiya” da kuma “Sun Ci Gaba Da Tafiya Cikin Gaskiya” da ke cikin Hasumiyar Tsaro ta 1 ga Agusta 2002. Don ƙarin bayani game da sashen ƙungiyar Jehobah da ke duniya a yau, ka duba ƙasidar nan Su Wane Ne Suke Yin Nufin Jehobah a Yau?