Yuni Littafin Taro don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu, Yuni 2018 Yadda Za Mu Yi Wa’azi 4-10 ga Yuni DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | MARKUS 15-16 Yesu Ya Cika Annabcin Littafi Mai Tsarki RAYUWAR KIRISTA Ku Bi Yesu Sawu da Kafa 11-17 ga Yuni DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | LUKA 1 Mu Zama Masu Saukin Kai Kamar Maryamu 18-24 ga Yuni DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | LUKA 2-3 Matasa—Kuna Karfafa Dangantakarku da Jehobah Kuwa? RAYUWA Ta KIRISTA Iyaye, Ku Koyar da Yaranku da Kyau Don Su Yi Nasara 25 ga Yuni–1 ga Yuli DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | LUKA 4-5 Kamar Yesu, Ka Guji Fadawa Cikin Jarraba RAYUWA TA KIRISTA Ka Guji Hadarin da Ke Dandalin Sada Zumunta Na Intane