Nuwamba Littafin Taro Don—Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu, Nuwamba 2019 Yadda Za Mu Yi Wa’azi 4-10 ga Nuwamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | 1 YOHANNA 1-5 Kada Ku Kaunaci Duniya Ko Abubuwan da Suke Cikinta RAYUWAR KIRISTA Ku Guji Shirya Bikin Aure Irin Na Mutanen Duniya 11-17 ga Nuwamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | 2 YOHANNA 1-13; 3 YOHANNA 1-14–YAHUDA 1-25 Dole Mu Dāge Sosai Mu Kiyaye Bangaskiyarmu 18-24 ga Nuwamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | RU’UYAR DA AKA YI WA YOHANNA 1-3 “Na San Ayyukanku” RAYUWAR KIRISTA Jehobah Ya San Abin da Muke Bukata 25 ga Nuwamba–1 ga Disamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | RU’UYAR DA AKA YI WA YOHANNA 4-6 Fitowar Mahaya Hudu RAYUWAR KIRISTA Allah Yana Son Mai Bayarwa da Dadin Rai