Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb19 Nuwamba p. 6
  • 25 ga Nuwamba–1 ga Disamba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 25 ga Nuwamba–1 ga Disamba
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
mwb19 Nuwamba p. 6

25 ga Nuwamba–1 ga Disamba

RU’UYAR DA AKA YI WA YOHANNA 4-6

  • Waƙa ta 22 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Fitowar Mahaya Huɗu”: (minti 10)

    • R. Yar 6:2​—Mahayin “farin dokin” ya fita “domin ya ƙara cin nasara” (wp17.3 4 sakin layi na 3, 5)

    • R. Yar 6:​4-6​—Bayan mahayin farin dokin, sai mahayin jan doki da kuma mahayin baƙin doki (wp17.3 5 sakin layi na 2, 4-5)

    • R. Yar 6:8​—A ƙarshe, sai ga mahayin koɗaɗɗen doki kuma Kabari yana bin sa a baya (wp17.3 5 sakin layi na 8-10)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • R. Yar 4:​4, 6​—Mene ne dattawa 24 da kuma halittu masu rai 4 suke wakilta? (mwbr19.11-HA an ɗauko daga re 76-77 sakin layi na 8; 80 sakin layi na 19)

    • R. Yar 5:5​—Me ya sa ake kiran Yesu “Zakin nan daga zuriyar Yahuda”? (mwbr19.11-HA an ɗauko daga cf 36 sakin layi na 5-6)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) R. Yar 4:​1-11 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Bidiyon Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 5) Ku kalli bidiyon kuma ku tattauna shi.

  • Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. (th darasi na 4)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5 ko ƙasa da hakan) lv 43 sakin layi na 15 (th darasi na 2)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 46

  • “Allah Yana Son Mai Bayarwa da Daɗin Rai”: (minti 15) Dattijo ne zai yi tattaunawar. Ka soma da nuna bidiyon nan Yadda Za A Ba da Gudummawa ta Na’ura. Ka gaya ma ’yan’uwa cewa za su iya samun bayanai game da yadda za su yi gudummawar ta wajen danna alamar gudummawar da ke dandalin jw.org/ha ko manhajar JW Library ko kuma su rubuta donate.jw.org a sashen bincike. Ka karanta wasiƙar da ofishinmu ya aika don ya yi wa ’yan’uwa godiya saboda gudummawar da suka yi a shekarar hidima da ta shige. Ka yaba wa ’yan’uwa don gudummawar da suke bayarwa.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) bhs babi na 17 sakin layi na 11-17

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 43 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba