Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb19 Nuwamba p. 7
  • Allah Yana Son Mai Bayarwa da Dadin Rai

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Allah Yana Son Mai Bayarwa da Dadin Rai
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
  • Makamantan Littattafai
  • Darajar Anini Biyu
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
  • “Ba da Kyauta ga Jehobah”
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
  • A Ina Shaidun Jehobah Suke Samun Kudin Yin Ayyukansu?
    Tambayoyin da Ake Yawan Yi
  • Wace Kyauta Ce Za Mu Ba Jehobah?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2018
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
mwb19 Nuwamba p. 7
Wata ’yar’uwa ta rike wayarta

RAYUWAR KIRISTA

Allah Yana Son Mai Bayarwa da Daɗin Rai

Littafin 2 Korintiyawa 9:​7, ta gaya mana cewa: “Kowa ya bayar kamar yadda ya yi niyya, ba tare da ɓacin rai ko tilas ba, domin Allah yana son mai bayarwa da daɗin rai.” A yau muna da wata dama mai kyau na tallafa ma aikin da ƙungiyarmu take yi a yankinmu ko kuma a dukan duniya ta intane.

KU KALLI BIDIYON NAN YADDA ZA A BA DA GUDUMMAWA TA NA’URA, SAI KU AMSA TAMBAYOYI NA GABA:

  • Wani babban waya da kuma karamin waya suna nuna dandalin jw.org

    Ta yaya za mu iya shiga shafin da ya yi bayani a kan yadda za mu ba da gudummawa a ƙasarmu?

  • Wasu ma’aurata suna tattauna hanyoyin da za su ba da gudummawa

    Ta yaya wasu suka amfana ta wajen ba da gudummawa ta intane?

  • Alamar da za ta nuna irin gudummawar da kake so ka yi

    A waɗanne hanyoyi ne kuma za mu iya ba da gudummawa?

  • Wani dan’uwa matashi yana taimaka ma wani tsoho ya ba da gudummawa

    Mene ne za mu yi idan ba mu san yadda za mu ba da gudummawa ta intane ba?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba