Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • th darasi na 5 p. 8
  • Ka Yi Karatu Sumul

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ka Yi Karatu Sumul
  • Ka Mai da Hankali Ga Karatu da Kuma Koyarwa
  • Makamantan Littattafai
  • Yadda Za Ka Amfana Daga Karanta Littafi Mai Tsarki
    Ka Ji Dadin Rayuwa Har Abada!​—Don Nazarin Littafi Mai Tsarki
  • Karatun Littafi Mai Tsarki—Mai Amfani Kuma Mai Daɗi
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2000
  • Kuna Saurarar Littafi Mai Tsarki na Sauti?
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Ka Koya wa Yaranka Su So Yin Karatu da Kuma Nazari
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2010
Ka Mai da Hankali Ga Karatu da Kuma Koyarwa
th darasi na 5 p. 8

DARASI NA 5

Ka Yi Karatu Sumul

Nassin da aka rubuta

1 Timoti 4:13

ABIN DA ZA KA YI: Ka karanta abin da aka rubuta a cikin shafin da babbar murya.

YADDA ZA KA YI HAKAN:

  • Ka shirya da kyau. Ka yi tunani a kan dalilin da ya sa aka rubuta labarin. Ka koyi yadda za ka karanta kalmomi da yawa tare, ba kalma bayan kalma ba. Kada ka ƙara ko ka tsallake ko kuma ka cire wasu kalmomi. Ka riƙa lura da ƙa’idojin rubutu kamar waƙafi, aya, da alamar tambaya.

    Shawara mai amfani

    Ka gaya ma wani ya saurare ka a lokacin da kake karatu domin ya ga ko ka furta kalmomin daidai.

  • Ka furta kalmomin daidai. Idan ba ka san yadda ake furta wata kalma ba, ka saurari sautin littafin don ka ji yadda ake furta kalmar ko kuma ka nemi taimakon wanda ya iya karatu.

  • Maganarka ta fita sosai. Ka yi karatu da kyau, ka ɗaga kanka kuma ka buɗe bakinka sosai. Ka yi ƙoƙari ka furta kowace kalma daidai.

    Shawara mai amfani

    Ka karanta kalmomin kamar yadda ake furta su a kullum. Misali: Ka ce Baba ba Ɓaɓa ba.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba