Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb23 Mayu p. 13
  • Kuna Saurarar Littafi Mai Tsarki na Sauti?

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Kuna Saurarar Littafi Mai Tsarki na Sauti?
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Makamantan Littattafai
  • Yadda Za Ku Yi Amfani da Sauti
    Hidimarmu Ta Mulki—2015
  • Abubuwan da Za Su Taimaka Maka Ka Riƙa Karanta Littafi Mai Tsarki Kowace Rana
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2025
  • Dandalinmu na Intane—Ku Yi Amfani da Shi don Ku Taimaki Wanda Yake Wani Yare Dabam
    Hidimarmu Ta Mulki—2012
  • An Sami Abinci a Lokacin Yunwa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
mwb23 Mayu p. 13
Hotuna: Ana sauraron karatun Littafi Mai Tsarki. 1. Wani danꞌuwa da ke zaune a waje sanye da headphone yana sauraron karatun Littafi Mai Tsarki a wayarsa. 2. Wata mahaifiya tare da ꞌyarta karama suna sauraron karatun Littafi Mai Tsarki yayin da suke bi a nasu Littafi Mai Tsarki. 3. Wata ꞌyarꞌuwa sanye da earpiece tana sauraron karatun Littafi Mai Tsarki a wayarta yayin da take cikin jirgin kasa.

RAYUWAR KIRISTA

Kuna Saurarar Littafi Mai Tsarki na Sauti?

Mene ne Littafi Mai Tsarki na Sauti? Yana nufin sautin Littafi Mai Tsarki na juyin New World Translation. Ana fitar da shi a hankali a hankali a harsuna da yawa. Abu na musamman da ke sautin shi ne, kowane mutum da muryarsa dabam a sautin. Ana karanta kalmomin yadda za su nuna kamar mutanen ne suke magana kuma hakan zai sa a fahimci saƙon da ke Littafi Mai Tsarki da kyau.

Ta yaya wasu mutane suke amfana daga sautin? Mutane da yawa da suke saurarar sautin suna jin daɗin yadda yake sa su ji kamar suna wurin saꞌad da abubuwan suke faruwa. Da yake kowane mutum da muryarsa dabam a sautin, hakan yana sa a ƙara fahimtar abin da ke Littafi Mai Tsarki. (K. Ma 4:5) Mutane da yawa da suke saurarar sautin sun ce yana kwantar musu da hankali in suna cikin damuwa.​—Za 94:19.

Sauraron Kalmar Allah yana taimaka wa mutum a rayuwa. (2Tar 34:​19-21) Idan akwai sautin Littafi Mai Tsarki gabaki ɗaya ko wani ɓangare a yarenku, zai dace ka riƙa saurarawa kullum.

KU KALLI BIDIYON NAN YADDA AKE SHIRYA SAUTIN LITTAFI MAI TSARKI​—GAJEREN BIDIYO, SAI KU AMSA TAMBAYA TA GABA:

Mene ne ya burge ka game da yadda ake shirya sautin Littafi Mai Tsarki?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba