Satumba Littafin Taro Don—Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu, Satumba-Oktoba 2021 6-12 ga Satumba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Ku Nemi Mafaka a Wurin Jehobah, Allah Madawwami RAYUWAR KIRISTA Ku Yi Amfani da Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada! a Wa’azi 13-19 ga Satumba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Yadda Za Ku Yi Nasara a Rayuwa RAYUWAR KIRISTA Kuna Horar da Kanku don Ku Yi Abin da Ya Dace 20-26 ga Satumba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Jehobah Zai Albarkace Mu Idan Mun Nuna Bangaskiya KA YI WA’AZI DA KWAZO | YADDA ZA KA DAƊA JIN DAƊIN WA’AZI Yin Amfani da Kayan Bincike 27 ga Satumba–3 ga Oktoba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Ku Guji Abubuwan Banza 4-10 ga Oktoba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Darussa da Muka Koya Daga Labarin Gibeyonawa 11-17 ga Oktoba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Jehobah Ya Yi Yaƙi don Isra’ilawa KA YI WA’AZI DA KWAZO | YADDA ZA KA DAƊA JIN DAƊIN WA’AZI Ka Amince da Taimakon ’Yan’uwanka 18-24 ga Oktoba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Ku Bi Jehobah da Dukan Zuciyarku RAYUWAR KIRISTA Ku Riƙa Tunawa da Jehobah Koyaushe 25-31 ga Oktoba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Ka Kāre Gadonka RAYUWAR KIRISTA Ku Gaya wa Mutane Cewa Sabuwar Duniya ta Kusa! KA YI WA’AZI DA ƘWAZO Yadda Za Mu Yi Wa’azi