27 ga Satumba–3 ga Oktoba
YOSHUWA 6-7
Waƙa ta 144 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Ku Guji Abubuwan Banza”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
Yos 6:20—Mene ne ya nuna cewa ba a kewaye birnin Yariko na dā na tsawon lokaci kafin a ci ta da yaƙi ba? (w15 11/15 13 sakin layi na 2-3)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Yos 6:1-14 (th darasi na 10)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka bi bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Mutumin ya ba da wata hujja da aka saba bayarwa a yankin. (th darasi na 12)
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Ka gabatar (amma kar ka kunna) bidiyon nan Me Ya Sa Zai Dace Mu Yi Nazarin Littafi Mai Tsarki? (th darasi na 9)
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lffi darasi na 01 sakin layi na 3 (th darasi na 8)
RAYUWAR KIRISTA
Abubuwan da Ƙungiyarmu ta Cim Ma: (minti 5) Ku kalli bidiyon Abubuwan da Ƙungiyarmu ta Cim Ma na watan Satumba.
Rashin biyayya da gangan yakan kawo munanan sakamako: (minti 10) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan ‘Babu Kalmar da Ba Ta Tabbata Ba’—Gajeren Bidiyo. Sai ku amsa tambayoyi na gaba: Wane umurni ne Jehobah ya bayar game da Yariko? Mene ne Achan da iyalinsa suka yi, kuma me ya sa? Waɗanne darussa ne wannan labarin ya koya mana? Ka ƙarfafa kowa ya kalli bidiyon gabaki ɗaya.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 51
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 88 da Addu’a