Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • sjj waƙa ta 138
  • Tsofaffi Masu Aminci Suna da Daraja

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsofaffi Masu Aminci Suna da Daraja
  • “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Makamantan Littattafai
  • Allah Ka Ji Rokona
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Jehobah Ne Karfinmu, Begenmu da Kuma Makiyayinmu
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Za Mu Rika Jimrewa
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Jehobah Ubana, Allahna da Abokina
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
Dubi Ƙari
“Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
sjj waƙa ta 138

WAƘA TA 138

Tsofaffi Masu Aminci Suna da Daraja

Hoto

(Misalai 16:31)

  1. 1. ʼYan’uwanmu tsofaffi

    Muna ƙaunar ku.

    Mun san cewa kun jimre

    Da jarrabawa.

    Yanzu ba ku da ƙarfi,

    Kuna ciwo ma.

    Don amincinsu Uba,

    Ka sa su rayu.

    (AMSHI)

    Ya Uba, ka tuna

    Da amincinsu.

    Bari su san cewa

    Kana ƙaunar su.

  2. 2. Tsofaffi amintattu

    Masu daraja.

    Jehobah na ƙaunar su

    Don amincinsu.

    Akwai lokacin da su

    Matasa ne fa,

    Kuma sun yi hidima

    Da ƙwazo sosai.

    (AMSHI)

    Ya Uba, ka tuna

    Da amincinsu.

    Bari su san cewa

    Kana ƙaunar su.

(Ka kuma duba Zab. 71:​9, 18; Mis. 20:29; Mat. 25:​21, 23; Luk. 22:28; 1 Tim. 5:1.)

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba