Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • wp17 Na 6 p. 16
  • Mene Ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce?

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Mene Ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce?
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2017
  • Ƙananan Jigo
  • Makamantan Littattafai
  • Mene ne Armageddon?
  • Za mu iya tsira daga yaƙin Armageddon?
  • Mene ne Yakin Armageddon?
    Amsoshin Tambayoyi Daga Littafi Mai Tsarki
  • Armageddon Albishiri Ne!
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2019
  • Mene Ne Armageddon?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2011
  • Daga Kasar Israꞌila ne Za A Soma Yakin Armageddon?​—Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce?
    Karin Batutuwa
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2017
wp17 Na 6 p. 16
“Taro mai girma” daga kasashe dabam-dabam sun tsira daga yakin Armageddon

“Taro mai girma” daga dukan ƙasashe za su tsira a yaƙin Armageddon

Mene Ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce?

Mene ne Armageddon?

Wasu sun yi imani cewa . . .

Lokaci ne da za a halaka duniya da makaman nukiliya ko kuma a gurɓata mahalli. Mene ne ra’ayinka?

Abin da Littafi Mai Tsarki ya ce

Armageddon yana nufin “yaƙin babbar rana ta Allah Mai-iko duka,” wato yaƙin da zai yi da masu yin mugunta.​—Ru’ya ta Yohanna 16:​14, 16.

Me kuma za mu iya koya daga Littafi Mai Tsarki?

  • Allah zai yi yaƙin Armageddon ne ba don ya halaka duniya ba, amma don ya cece ta daga waɗanda suke son su halaka ta.​—Ru’ya ta Yohanna 11:18.

  • Yaƙin Armageddon zai kawo ƙarshen dukan yaƙoƙi.​—Zabura 46:​8, 9.

Za mu iya tsira daga yaƙin Armageddon?

Me za ka ce?

  • E

  • A’a

  • Wataƙila

Abin da Littafi Mai Tsarki ya ce

“Taro mai girma” daga dukan ƙasashe za su tsira daga “babban tsanani,” wanda zai ƙare a yaƙin Armagedon.​—Ru’ya ta Yohanna 7:​9, 14.

Me kuma za mu iya koya daga Littafi Mai Tsarki?

  • Allah yana son dukan mutane su tsira daga yaƙin Armageddon. Kafin ya halaka mutane, sai ya daɗe yana musu gargaɗi.​—Ezekiyel 18:32.

  • Littafi Mai Tsarki ya bayyana abin da za mu yi don mu tsira a Armageddon.​—Zafaniya 2:3.

Don ƙarin bayani, ka duba babi na 8 na littafin nan Me Za Mu Koya Daga Littafi Mai Tsarki?, Shaidun Jehobah ne suka wallafa shi

Za ka kuma iya samunsa a dandalin www.pr418.com/ha

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba