Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb18 Janairu p. 1
  • Yadda Za Mu Yi Wa’azi

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Yadda Za Mu Yi Wa’azi
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
  • Ƙananan Jigo
  • Makamantan Littattafai
  • ●○○ HAƊUWA TA FARI
  • ○●○ KOMAWA ZIYARA TA FARKO
  • ○○● KOMAWA ZIYARA TA BIYU
  • Yadda Za A Bi Bayanin da Ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
  • Yadda Za Mu Yi Wa’azi
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Yadda Za A Yi Amfani da Bayanin da Ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Yadda Za Mu Yi Wa’azi
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
mwb18 Janairu p. 1
Ana ba da wata warka kusa da birnin Monrovia da ke kasar Laberiya

Ana ba da wata warƙa kusa da birnin Monrovia da ke ƙasar Laberiya

Yadda Za Mu Yi Wa’azi

●○○ HAƊUWA TA FARI

Tambaya: Shawarar Littafi Mai Tsarki tana da amfani a yau kuwa?

Nassi: 2Ti 3:16

Tambaya don Ziyara ta Gaba: Wane saƙo ne ke cikin Littafi Mai Tsarki?

○●○ KOMAWA ZIYARA TA FARKO

Tambaya: Wane saƙo ne ke cikin Littafi Mai Tsarki?

Nassi: Mt 6:10

Tambaya don Ziyara ta Gaba: Mene ne Mulkin Allah zai yi?

○○● KOMAWA ZIYARA TA BIYU

Tambaya: Mene ne Mulkin Allah zai yi?

Nassi: Da 2:44

Tambaya don Ziyara ta Gaba: Ta yaya hakan zai shafi duniyar nan?

Daga watan nan, za mu daina yin amfani da hanyoyin nan uku na yin wa’azi da ke shafin farko na Littafin Taro Don Rayuwa Ta Kirista da Hidimarmu. A maimakon haka, za a saka gabatarwar da ta ƙunshi tambaya da nassin da za a yi amfani da shi a wa’azi da kuma tambayar da za a tattauna in aka sake komawa ziyara. Ba za a nuna bidiyo game da wa’azi fiye da ɗaya a kowane mako ba. Kowane mai shela ne zai zaɓi littafi daga cikin littattafan da muke nazari da su da zai ba da a lokacin da ya fara haɗuwa da mutumin ko sa’ad da ya koma ziyara. Ƙari ga haka, littafin taronmu zai nuna abin da za mu tattauna a komawa ziyara ta farko da ta biyu. Hakan zai taimaka mana mu fi mai da hankali ga koyar da ‘waɗanda suke da zuciya ta samun rai na har abada.’—A. M. 13:48, New World Translation.

Ayyukan Ɗalibai: Ya kamata ɗalibai su bi gabatarwar da ke littafin, sai dai in an ce kada su yi hakan.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba