Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • lfb pp. 12-13
  • Gabatarwar Sashe na 2

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Gabatarwar Sashe na 2
  • Darussa daga Littafi Mai Tsarki
  • Makamantan Littattafai
  • Yadda Nagarta Za Ta Yi Nasara Bisa Mugunta
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2006
  • Babbar Rigyawa—Su Wane Ne Suka Yi Biyayya? Su Wane Ne Ba Su Yi Ba?
    Ka Saurari Allah Don Ka Rayu Har Abada
  • Gargaɗi Daga Abin Da Ya Faru A Dā
    Za Ka Iya Zama Aminin Allah!
  • Ɗan Kirki, Da Kuma Mugun Ɗa
    Littafina na Labarun Littafi Mai Tsarki
Dubi Ƙari
Darussa daga Littafi Mai Tsarki
lfb pp. 12-13
Nuhu yana shigar da dabbobin cikin jirgi

Gabatarwar Sashe na 2

Me ya sa Jehobah ya yi amfani da ambaliyar ruwa don ya halaka mugayen mutane a zamanin Nuhu? Domin mutane a lokacin ba sa yin abin da ya dace. Wasu mutane kamar Adamu da Hauwa’u da kuma ɗansu Kayinu sun zaɓi su yi mugunta. Wasu kuma kamar Habila da Nuhu sun zaɓi su yi abu mai kyau. Yawancin mutane sun yi abubuwa marasa kyau, shi ya sa Allah ya kawo ƙarshen su. Wannan sashen zai taimaka mana mu san cewa Jehobah yana ganin zaɓin da muke yi kuma ba zai taɓa barin mugunta ta rinjayi nagarta ba.

MUHIMMAN DARUSSA

  • Maimakon mu zama mugaye kamar Shaiɗan da mabiyansa, ya kamata mu riƙa zaman lafiya da kowa

  • Idan muna sauraron Allah kuma muna masa biyayya kamar Nuhu, za mu rayu har abada a aljanna

  • Jehobah yana ganin dukan abubuwan da ke faruwa. Yin abu mai kyau na sa shi farin ciki amma mugunta na sa shi baƙin ciki

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba