Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • sjj waƙa ta 127
  • Irin Mutumin da Ya Kamata In Zama

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Irin Mutumin da Ya Kamata In Zama
  • “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Makamantan Littattafai
  • Jehobah Ya Ce: “Dana Ka Yi Hikima”
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Tambayoyi Daga Masu Karatu
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2012
  • Ka Yi Amfani da Madubin da Kyau
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2025
  • Mu Rika Bauta wa Jehobah da Dukan Zuciya
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
Dubi Ƙari
“Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
sjj waƙa ta 127

WAƘA TA 127

Irin Mutumin da Ya Kamata In Zama

Hoto

(2 Bitrus 3:11)

  1. 1. Ya Jehobah Allah, me nake da shi?

    Mene ne zan ba ka domin ka ba ni rai?

    Kalmarka tana sa in binciki kaina

    Domin in san yadda zan faranta ranka.

  2. 2. Na yi alkawari zan bauta maka,

    Ni ne na yi zaɓin don ina ƙaunar ka.

    Da zuciya ɗaya zan bauta maka,

    Ina so in faranta maka rai.

    Ka taimaka mini, ka sa ni in san

    Irin mutumin da kake so in zama.

    Masu aminci, kana ƙaunar su sosai.

    Ka taimaka min in zama mai aminci.

(Ka kuma duba Zab. 18:25; 116:12; Mis. 11:20.)

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba