Lahadi
“. . . saꞌan nan ƙarshen ya zo”—Matiyu 24:14
Da Safe
8:20 Sauti da Bidiyo
8:30 Waƙa ta 84 da Adduꞌa
8:40 JERIN JAWABAI: Ku Yi Koyi da Waɗanda Suka Ba da Gaskiya Ga Labari Mai Daɗi
• Zakariya (Ibraniyawa 12:5, 6)
• Alisabatu (1 Tasalonikawa 5:11)
• Maryamu (Zabura 77:12)
• Yusuf (Karin Magana 1:5)
• Simeyon da Hannatu (1 Tarihi 16:34)
• Yesu (Yohanna 8:31, 32)
10:05 Waƙa ta 65 da Sanarwa
10:15 JAWABI DAGA LITTAFI MAI TSARKI GA JAMAꞌA: Me Ya Sa Ba Ma Tsoron Munanan Labarai? (Zabura 112:1-10)
10:45 Nazarin Hasumiyar Tsaro
11:15 Waƙa ta 61 da Shaƙatawa
Da Rana
12:35 Sauti da Bidiyo
12:45 Waƙa ta 122
12:50 WASAN KWAIKWAYO DAGA LITTAFI MAI TSARKI DA ZA A SAURARA: “Babu Wani Ɓata Lokaci” (Ruꞌuyar da Aka Yi wa Yohanna 10:6)
1:20 Waƙa ta 126 da Sanarwa
1:30 Mene ne Ka Koya?
1:40 Me Ya Sa Muke Bukatar Mu Riƙe Bisharar da Ƙarfi, Kuma Ta Yaya Za Mu Yi Hakan? (1 Korintiyawa 2:16; 15:1, 2, 58; Markus 6:30-34)
2:30 Sabuwar Waƙar JW da Adduꞌar Rufewa