Shafi Na Talatin Da Biyu
A wane lokaci ne za a nuna wa mata cikakken daraja da kuma mutunci?
KA DUBA SHAFUFFUKA NA 4-11.
A yaushe ne Yesu ya zama Sarki?
KA DUBA SHAFUFFUKA NA 18-19.
Idan Allah ya gafarta wa mutum, yana mantawa kwata-kwata kuwa?
KA DUBA SHAFI NA 26.