Gabatarwa
MENE NE RA’AYINKA?
Da yake mutane sun kasa halaka Littafi Mai Tsarki, shin hakan bai nuna cewa littafin Allah ba ne?
Littafi Mai Tsarki ya ce: “Ciyawa takan yi yaushi, fure shi yanƙwane, amma maganar Ubangiji za ta tsaya har abada.”—Ishaya 40:8.
Jerin talifofin nan sun nuna yadda Allah ya kāre Littafi Mai Tsarki.