Gabatarwa
MENE NE RA’AYINKA?
Yaya za ka kwatanta sama idan wani ya ce ka yi hakan?
Za mu iya koyan darussa daga Yesu domin ya ce: “Ni kuwa daga sama nake.”—Yohanna 8:23, Littafi Mai Tsarki.
Wannan talifin Hasumiyar Tsaro ya tattauna yadda Yesu da Ubansa suka kwatanta sama.