Gabatarwa
MENE NE RA’AYINKA?
Mene ne Littafi Mai Tsarki ya ce game da mala’iku? Ya ce:
“Ku albarkaci Ubangiji, ku mala’iku nasa: ku ƙarfafa masu-iko da ke furta saƙonsa, kuna kasa kunne ga muryar maganatasa.”—Zabura 103:20.
Wannan mujallar ta bayyana abin da Littafi Mai Tsarki ya ce game da mala’iku da kuma yadda suke shafan rayuwarmu.