Tsarin Ayyuka na Makon 13 ga Fabrairu
MAKON 13 GA FABRAIRU
Waƙa ta 7 da Addu’a
□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:
cl shafi na 135 sakin layi na 19 zuwa shafi na 137 da akwati (minti 25)
□ Makarantar Hidima ta Allah:
Karatun Littafi Mai Tsarki: Ishaya 52-57 (minti 10)
Na 1: Ishaya 56:1-12 (minti 4 ko ƙasa da hakan)
Na 2: Ta Yaya Muka Amfana daga Misalin Aminci na Bitrus?—Yoh. 6:68, 69 (minti 5)
Na 3: Gaskiya Game da Wanzuwar Allah—td 23B (minti 5)
□ Taron Hidima:
Waƙa ta 117
Minti 5: Sanarwa.
Minti 10: Ka Koyi Halayen da Za Su Sa Ka Zama Ƙwararren Malami.—Sashe na 1. Jawabin da aka ɗauko daga littafin nan Benefit From Theocratic Ministry School Education, shafi na 56, sakin layi na 1 zuwa shafi na 57 sakin layi na 2.
Minti 10: Allah Ne Ke Sa Ya Ba da Amfani. (1 Kor. 3:6) Jawabi daga Hasumiyar Tsaro ta 1 ga Afrilu 2004, shafi na 10, sakin layi na 14 zuwa shafi na 11, sakin layi na 21. Ka gayyaci masu sauraro su faɗi darussan da suka koya.
Minti 10: “Ka Yi Shiri Yanzu don Yin Wa’azi Sosai.” Tambayoyi ana ba da amsoshi. Sa’ad da kake tattauna sakin layi na 3, ka gayyaci mai kula da hidima ya faɗi shirin da aka yi na yin taron fita wa’azi a watan Maris da Afrilu da kuma Mayu.
Waƙa ta 107 da Addu’a