Tsarin Ayyuka na Makon 10 ga Satumba
MAKON 10 GA SATUMBA
Waƙa ta 23 da Addu’a
□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:
cl shafi na 237 zuwa shafi na 239 da akwati (minti 30)
□ Makarantar Hidima ta Allah:
Karatun Littafi Mai Tsarki: Ezekiyel 42-45 (minti 10)
Na 1: Ezekiyel 43:13-27 (minti 4 ko ƙasa da hakan)
Na 2: Kada Miji Ya Yarda Matarsa Ta Hana Shi Bauta wa Allah—td 21C (minti 5)
Na 3: Mene ne Ya Wajaba Mu Yi Don Mu Samu Ruhu Mai Tsarki? (minti 5)
□ Taron Hidima:
Waƙa ta 60
Minti 10: Nazarin Littafi Mai Tsarki Yana Sa Mu Ƙware A Yin Wa’azi. Tattaunawa da aka ɗauko daga littafin Benefit From Theocratic Ministry School Education, shafuffuka na 27-32.
Minti 10: Duk Wani Makami da Aka Ƙera Domin Cutar da Ku Ba Zai Yi Nasara Ba. (Isha. 54:17) Tattaunawa da aka ɗauko daga Hasumiyar Tsaro na 15 ga Satumba, 2008, shafi na 7, sakin layi na 1-6. Ka ba wa ’yan’uwa dama su faɗi darussan da suka koya.
Minti 10: “Ku Gabatar da Saƙo a Hanyar da Zai Jawo Hankalin Mutane.” Tambayoyi ana ba da amsoshi.
Waƙa ta 44 da Addu’a