Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 11/13 p. 1
  • Tsarin Ayyuka na Makon 11 ga Nuwamba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 11 ga Nuwamba
  • Hidimarmu Ta Mulki—2013
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 11 GA NUWAMBA
Hidimarmu Ta Mulki—2013
km 11/13 p. 1

Tsarin Ayyuka na Makon 11 ga Nuwamba

MAKON 11 GA NUWAMBA

Waƙa ta 119 da Addu’a

□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

jl Darasi na 5-7 (minti 30)

□ Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Ibraniyawa 1-8 (minti 10)

Na 1: Ibraniyawa 4:1-16 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Ta Yaya Za Mu Nuna Cewa Muna da “Hikima Mai-Fitowa Daga Bisa”?—Yaƙ. 3:17, 18 (minti 5)

Na 3: An Rataye Yesu Bisa Gungume na Azaba Ba a Kan Gicciye Ba —td 18A (minti 5)

□ Taron Hidima:

Waƙa ta 73

Minti 10: Ta Yaya Za Ka Iya Biyan Bukatun Wasu? Jawabi da dattijo zai bayar bisa ga bayanin da ke cikin Hasumiyar Tsaro ta 15 ga Nuwamba 2013, shafuffuka na 8-9.

Minti 10: Yadda Za Mu Sha Kan Tsoro Sa’ad da Muke Wa’azi. Ku tattauna tambayoyin da ke gaba: (1) Ta yaya addu’a za ta taimaka mana idan muna jin tsoro sa’ad da muke yi ma wani wa’azi? (2) Me ya sa yin shiri da kyau zai taimaka mana mu rage jin tsoro? (3) Mene ne zai iya taimake mu mu rage jin tsoro sa’ad da muke wa’azi tare da mai kula da da’ira? (4) Ta yaya fita wa’azi a kai a kai zai taimaka mana mu rage jin tsoro? (5) Mene ne ya taimake ka ka shawo kan tsoro?

Minti 10: “Ku Bi Gurbin Annabawa—Hosiya.” Tambayoyi ana ba da amsoshi.

Waƙa ta 113 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba