25-31 ga Disamba
MALAKAI 1-4
Waƙa ta 36 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Aurenku Na Faranta wa Jehobah Rai Kuwa?”: (minti 10)
[Ka saka bidiyon Gabatarwar Littafin Malakai.]
Mal 2:13, 14—Jehobah ya tsani cin amana tsakanin ma’aurata (jd-E 125-126 sakin layi na 4-5)
Mal 2:15, 16—Ka riƙe aminci ga abokin aurenka (w02 5/1 24 sakin layi na 19)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
Mal 1:10—Me ya sa ƙaunarmu ga Allah da kuma maƙwabtanmu ce ta kamata ta motsa mu mu bauta masa? (br1 29 sakin layi na 1)
Mal 3:1—Ta yaya wannan ayar ta cika a zamanin dā da kuma yanzu? (w13 7/15 10-11 sakin layi na 5-6)
Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Mal 1:1-10
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) 1Ko 15:26—Ku Koyar da Gaskiya.
Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ish 26:19; 2Ko 1:3, 4—Ku Koyar da Gaskiya. (Ka duba mwb16.08 8 sakin layi na 2.)
Jawabi: (minti 6 ko ƙasa da hakan) br1 30 sakin layi na 2—Jigo: Ta Yaya Muke Kawo Dukan Zakka Cikin Ma’aji a Yau?
RAYUWAR KIRISTA
“Mece ce Ƙauna ta Gaskiya?”: (minti 15) Tambayoyi ana ba da amsoshi.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lv babi na 1 sakin layi na 10-18 da akwatin nan “Yaya Za Ka Amsa?”
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 114 da Addu’a