DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | MALACHI 1-4
Aurenku Na Faranta wa Jehobah Rai Kuwa?
2:13-16
A zamanin Malakai, Isra’ilawa da yawa suna kashe aurensu ba gaira ba dalili. Jehobah bai amince da ibadar mutanen da suka ci amanar matarsu ko mijinsu ba
Jehobah ya albarkaci mutanen da suka mutunta mijinsu ko matarsu
Ta yaya ma’aurata a yau za su kasance da aminci ta . . .
tunaninsu?
abin da suke kallo?
furucinsu?