9-15 ga Janairu
2 SARAKUNA 24-25
- Waƙa ta 60 da Adduꞌa 
- Gabatarwar Taro (minti 1) 
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
- “Ka Riƙa Tuna Cewa Ƙarshe Ya Yi Kusa”: (minti 10) 
- Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10) - 2Sar 24:3, 4—Mene ne waɗannan ayoyin suka koya mana game da Jehobah? (w05 8/1 31 sakin layi na 1) 
- A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu? 
 
- Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 2Sar 24:1-17 (th darasi na 11) 
KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO
- Bidiyon Komawa Ziyara: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Komawa Ziyara: Adduꞌa—1Yo 5:14. Ku dakatar da bidiyon a duk inda ya tsaya don ku tattauna tambayoyin da ke ciki. 
- Komawa Ziyara: (minti 3) Ka yi amfani da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. (th darasi na 15) 
- Komawa Ziyara: (minti 5) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi, kuma ka soma nazari da mutumin a darasi na 01 na ƙasidar Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada! (th darasi na 19) 
RAYUWAR KIRISTA
- Bukatun Ikilisiya: (minti 15) 
- Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff bitar sashe na 2 
- Kammalawa (minti 3) 
- Waƙa ta 54 da Adduꞌa