WAƘA TA 27
Allah Zai Bayyana ’Ya’yansa
Hoto
	- 1. Allah Jehobah Ubanmu - Zai tara shafaffu. - Za su kasance da Kristi - A cikin Mulkinsa. - (AMSHI) - ’Ya’yan Jehobah Allahnmu, - Tare da Ɗan Allah, - Za su halaka mugaye, - Su yi sarauta ma. 
- 2. Shafaffun da suka rage - Za su koma sama - Domin su kasance tare - Da Ubangijinmu. - (AMSHI) - ’Ya’yan Jehobah Allahnmu, - Tare da Ɗan Allah, - Za su halaka mugaye, - Su yi sarauta ma. 
- 3. Ɗan Allah da shafaffun nan - Za su yaƙi Shaiɗan. - Sai su zama sarakuna - A Mulkin Allahnmu. - (AMSHI) - ’Ya’yan Jehobah Allahnmu, - Tare da Ɗan Allah, - Za su halaka mugaye, - Su yi sarauta ma. 
(Ka kuma duba Dan. 2:34, 35; 1 Kor. 15:51, 52; 1 Tas. 4:15-17.)