Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • sjj waƙa ta 102
  • “Mu Taimaki Marasa Karfi”

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • “Mu Taimaki Marasa Karfi”
  • “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Makamantan Littattafai
  • “Kuna Da Ƙauna Ga Junanku”
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2003
  • Kana Ɗaukan Kasawar Wasu Yadda Jehobah Yake Ɗaukansu Kuwa?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2014
  • Sa’ad da Ba Ni da Karfi Ne Nake da Karfi
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2020
  • Kada Ku Ji Tsoro!
    Tsarin Ayyuka na Taron Da’ira na 2018-2019—Wakilin Reshen Ofishinmu
Dubi Ƙari
“Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
sjj waƙa ta 102

WAƘA TA 102

“Mu Taimaki Marasa Ƙarfi”

Hoto

(Ayyukan Manzanni 20:35)

  1. 1. Kowannenmu na fama

    Da kasawarsa.

    Amma Jehobah Allah,

    Yana ƙaunar mu.

    Yana nuna jinƙai,

    Har da ƙauna sosai.

    Mu nuna ƙaunar nan ga,

    Marasa ƙarfi.

  2. 2. Wasu bangaskiyarsu,

    Ta soma sanyi.

    Amma furuci mai kyau,

    Zai taimake su.

    Allah na ƙarfafa

    Ƙaunatattun nan fa.

    Mu nuna muna son su,

    Mun damu da su.

  3. 3. Maimakon mu guje su,

    Mu kusace su.

    Mu ƙarfafa su sosai

    Da furucinmu.

    Mu riƙa ƙoƙarta,

    Mu ƙaunace su fa.

    Yayin da muke hakan,

    Za su yi ƙarfi.

(Ka kuma duba Isha. 35:​3, 4; 2 Kor. 11:29; Gal. 6:2.)

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba