Kada Ku Ji Tsoro!
YOSHUWA 1:9
SASHE NA SAFE
- 9:40 Sauti 
- 9:50 Waƙa ta 38 da Addu’a 
- 10:00 Jehobah Ne Yake Ba Mu “Iko da Ƙarfi” 
- 10:15 Kada Ku Ji Tsoro—Ku Ƙarfafa Bangaskiyarku 
- 10:30 Kada Ku Ji Tsoro—Ku Yi Ƙwazo A Wa’azi da Koyarwa da Kuma Horarwa 
- 10:55 Waƙa ta 7 da Sanarwa 
- 11:05 Daga Rashin Ƙarfi, Ku Zama Masu Ƙarfi! 
- 11:35 Jawabin Baftisma 
- 12:05 Waƙa ta 79 
SASHE NA RANA
- 1:20 Sauti 
- 1:30 Waƙa ta 102 
- 1:35 Labarai 
- 1:45 Taƙaita Hasumiyar Tsaro 
- 2:15 Jerin Jawabai: Kada Ku Ji Tsoro—Ku Goyi Bayan Jehobah - Matasa 
- Ma’aurata 
 
- 2:45 Waƙa ta 126 da Sanarwa 
- 2:55 ‘Ku Tsaya Sosai Cikin Bangaskiyarku, . . . Ku Yi Ƙarfi’ 
- 3:55 Waƙa ta 2 da Addu’a