Ku Ƙaunaci Jehobah da Dukan Zuciyarku
MAIMAITAWAR SHARI’A 13:3
SASHE NA SAFE
- 9:40 Sauti 
- 9:50 Waƙa ta 109 da Addu’a 
- 10:00 Abin da Ƙaunar Allah Take Nufi 
- 10:15 Idan Muna Ƙaunar Jehobah, Za Mu Ƙaunaci ’Yan’uwanmu 
- 10:30 ‘Ku Ƙaunaci Mutane Kamar Kanku’ 
- 10:55 Waƙa ta 82 da Sanarwa 
- 11:05 ‘Ƙauna Takan Yafe Laifofi Masu Ɗumbun Yawa’ 
- 11:35 Jawabin Baftisma 
- 12:05 Waƙa ta 50 
SASHE NA RANA
- 1:20 Sauti 
- 1:30 Waƙa ta 62 
- 1:35 Labarai 
- 1:45 Taƙaita Hasumiyar Tsaro 
- 2:15 Jerin jawabai: Ku Yabi Jehobah Muddin Rayuwarku - Yara 
- Matasa 
- Manya 
 
- 3:00 Waƙa ta 10 da Sanarwa 
- 3:10 Ku Ƙaunaci Jehobah da Dukan Zuciyarku 
- 3:55 Waƙa ta 37 da Addu’a