Ku Faranta Ran Jehobah!
Karin Magana 27:11
SASHE NA SAFE
- 9:30 Sauti 
- 9:40 Waƙa ta 29 da Addu’a 
- 9:50 Ku Faranta Ran Jehobah! 
- 10:05 Jerin Jawabai: Ku Yi Koyi da Halaye Huɗu na Jehobah - • Adalci 
- • Yin Amfani da Iko 
- • Hikima 
- • Ƙauna 
 
- 11:05 Waƙa ta 81 da Sanarwa 
- 11:15 Ku Ɗaukaka Allah ta Wajen Haifar da “’Ya’ya Masu Kyau” 
- 11:30 Jawabin Baftisma 
- 12:00 Waƙa ta 49 
SASHE NA RANA
- 1:10 Sauti 
- 1:20 Waƙa ta 28 da Addu’a 
- 1:30 Jawabi Daga Littafi Mai Tsarki ga Jama’a: Ta Yaya Za Ka Faranta Ran Jehobah? 
- 2:00 Taƙaita Hasumiyar Tsaro 
- 2:30 Waƙa ta 35 da Sanarwa 
- 2:40 Jerin Jawabai: Ku Faranta Ran Jehobah a . . . - • Rayuwarku 
- • Iyalinku 
- • Ikilisiyarku 
- • Unguwarku 
 
- 3:40 Farin Cikin da Jehobah Yake Bayarwa Shi Ne Ƙarfinku 
- 4:15 Waƙa ta 110 da Addu’a