Yin “Sujada Cikin Ruhu, da Cikin Gaskiya”
Sashe na Safe
9:40 [11:30]a Sauti
9:50 [11:40] Waƙa ta 85 da Adduꞌa
10:00 [11:50] “Uba Yana Neman Irin Waɗannan Ne”
10:15 [12:05] Jerin Jawabai: “Sujada Cikin Ruhu”
• Saꞌad da Kake Ƙoƙari Ka fahimci Nufin Jehobah
• Saꞌad da Kake Sanyin Gwiwa
• Saꞌad da Kuke So Ku Yi Ƙarin Ayyuka a Hidimarku
11:05 [12:55] Waƙa ta 88 da Sanarwa
11:15 [1:05] Ta Yaya Za Mu ‘Riƙa Faɗin Gaskiyar a Fili?’
11:35 [1:25] Baftisma: Abin da Baftismarku Take Nufi
12:05 [1:55] Waƙa ta 51
Sashe na Rana
1:20 [2:35] Sauti
1:30 [2:45] Waƙa ta 72 da Adduꞌa
1:35 [2:50] Jawabi Daga Littafi Mai Tsarki ga Jamaꞌa: Ta Yaya Za Mu Bambanta Abubuwa Masu Kyau da Marasa Kyau?
2:05 [3:20] Taƙaita Hasumiyar Tsaro
2:35 [3:50] Waƙa ta 56 da Sanarwa
2:45 [4:00] Jerin Jawabai: Yin “Sujada Cikin . . . Gaskiya”
• A Cikin Iyali
• A Duniyar da Babu Haɗin Kai
• Idan Abubuwa Sun Yi Wuya
3:30 [4:45] ‘Ku Sayi Gaskiya, Kada Ku Sayar’ da Ita
4:00 [5:15] Waƙa ta 29 da Adduꞌa
a Lokacin da ke cikin baka biyu [ ] domin ranar Asabar da ake “Tsabtace Mahalli” ne.