Mu Shiga Hutun Allah!
IBRANIYAWA 4:11
Sashe na safe
- 9:40 Sauti 
- 9:50 Waƙa ta 87 da Adduꞌa 
- 10:00 Ta Yaya Za Mu Shiga Hutun Allah? 
- 10:15 Ta Yaya Kalmar Allah Take da Rai? 
- 10:30 Ku Ci Gaba da Dogara ga Jehobah Ya Yi Muku Ja-goranci 
- 10:55 Waƙa ta 89 da Sanarwa 
- 11:05 Jehobah Yana Yi Wa Masu Biyayya Albarka 
- 11:35 Jawabin Baftisma 
- 12:05 Waƙa ta 32 
Sashe na rana
- 1:20 Sauti 
- 1:30 Waƙa ta 49 
- 1:35 Labarai 
- 1:45 Taƙaita Hasumiyar Tsaro 
- 2:15 Jerin Jawabai: Sun Sa Jehobah Farin Ciki! - • Matasa 
- • ꞌYanꞌuwa Mata 
- • Tsofaffi 
 
- 3:00 Waƙa ta 38 da Sanarwa 
- 3:10 Ka Yi Farin Ciki a Bautarka Ga Jehobah 
- 3:55 Waƙa ta 118 da Adduꞌa