Ku ‘Ji Abin da Ruhun Yake Ce Wa’ Ikilisiyoyi
RUꞌUYA TA YOHANNA 3:22
Sashe na safe
- 9:40 [11:30]a Sauti 
- 9:50 [11:40] Waƙa ta 1 da Adduꞌa 
- 10:00 [11:50] Ta Yaya Za Mu ‘Ji Abin da Ruhun Yake Cewa’? 
- 10:15 [12:05] “Ba . . . Ku Gaji Ba” 
- 10:30 [12:20] ‘Kada Ku Ji Tsoro’ 
- 10:55 [12:45] Waƙa ta 73 da Sanarwa 
- 11:05 [12:55] “Ba Ku Taɓa Daina Gaskata da Ni Ba” 
- 11:35 [1:25] Jawabin Baftisma: Abin da Baftismarku Take Nufi 
- 12:05 [1:55] Waƙa ta 79 
Sashe na rana
- 1:20 [2:35] Sauti 
- 1:30 [2:45] Waƙa ta 126 
- 1:35 [2:50] Labarai 
- 1:45 [3:00] Taƙaita Hasumiyar Tsaro 
- 2:15 [3:30] Jerin Jawabai: Yadda Za Mu Bi Shawarar Nan - • “Ku Riƙe Bangaskiyarku da Ƙarfi” 
- • ‘Ku Farka Daga Barci, Ku Kuma Ƙarfafa Abin da Ya Ragu’ 
- • “Na Buɗe Ƙofa a Gabanka” 
 
- 3:00 [4:15] Waƙa ta 76 da Sanarwa 
- 3:10 [4:25] Ku “Yi Ƙwazon Yin Ayyukan Kirki” 
- 3:55 [5:10] Waƙa ta 129 da Adduꞌa 
a Lokacin da ke cikin baka biyu [ ] domin ranar Asabar da ake “Tsabtace Mahalli” ne.