Ku Karfafa Bangaskiyarku!
IBRANIYAWA 10:39
SASHE NA SAFE
- 9:40 Sauti 
- 9:50 Waƙa ta 119 da Addu’a 
- 10:00 Me Ya Sa Muke Bukatar Mu Ƙarfafa Bangaskiyarmu Yanzu? 
- 10:15 Kuna “Ganin Wanda Ido Ba Ya Iya Gani”? 
- 10:30 ‘Akan Ba da Gaskiya Ta Wurin Ji’ 
- 10:55 Waƙa ta 104 da Sanarwa 
- 11:05 ‘Halin da Ruhun Allah Yake Haifar Shi Ne . . . Bangaskiya’ 
- 11:35 Jawabin Baftisma 
- 12:05 Waƙa ta 50 
SASHE NA RANA
- 1:20 Sauti 
- 1:30 Waƙa ta 3 
- 1:35 Labarai 
- 1:45 Taƙaita Hasumiyar Tsaro 
- 2:15 Jerin Jawabai: Ku Taimaka ma Wasu Su Ƙarfafa Bangaskiyarsu - • Ku Taimaka wa Yaranku Matasa 
- • Ku Taimaka wa Ɗalibin Littafi Mai Tsarki 
- • Ku Taimaka wa ’Yan’uwa Masu Bi 
 
- 3:00 Waƙa ta 38 da Sanarwa 
- 3:10 ‘Mu Kafa Ido ga Wanda Shi Ne Tushen Bangaskiyarmu da Mai Kawo Cikawarta’ 
- 3:55 Waƙa ta 126 da Addu’a