Jumma’a
“Kada mu yi kasala . . . cikin aikin nagarta”—GALATIYAWA 6:9
DA SAFE
8:20 Sauti da Bidiyo na Musamman
8:30 Waƙa ta 77 da Addu’a
8:40 JAWABIN MAI KUJERA: Kar Ku Gaji Yanzu da Mun Yi Dab da Ƙarshe! (Ru’ya ta Yohanna 12:12)
9:15 JERIN JAWABAI: Ku Ci-gaba da Yin Wa’azi Babu ‘Fashi’
Sa’ad da Kuka Sami Dama a Duk Inda Kuke (Ayyukan Manzanni 5:42; Mai-Wa’azi 11:6)
Yin Wa’azi Gida-gida (Ayyukan Manzanni 20:20)
Yin Wa’azi ga Jama’a (Ayyukan Manzanni 17:17)
Yin Nazari da Mutane (Romawa 1:14-16; 1 Korintiyawa 3:6)
10:05 Waƙa ta 76 da Sanarwa
10:15 WASAN KWAIKWAYO DAGA LITTAFI MAI TSARKI DA ZA A SAURARA: Jehobah Yana Ceton Bayinsa (Fitowa 3:1-22; 4:1-9; 5:1-9; 6:1-8; 7:1-7; 14:5-10, 13-31; 15:1-21)
10:45 Jehobah Mai Jimiri ne da Babu Kamarsa (Romawa 8:22, 23; 15:13; Yaƙub 1:2-4)
11:15 Waƙa ta 115 da Shaƙatawa
DA RANA
12:25 Sauti da Bidiyo na Musamman
12:35 Waƙa ta 128
12:40 JERIN JAWABAI: Ku Ci-gaba da Jimrewa . . .
Da Rashin Adalci (Matta 5:38, 39)
Da Tsufa (Ishaya 46:4; Yahuda 20, 21)
Da Ajizanci (Romawa 7:21-25)
Da Horo (Galatiyawa 2:11-14; Ibraniyawa 12:5, 6, 10, 11)
Da Rashin Lafiya (Zabura 41:3)
Idan Aka Yi Muku Rasuwa (Zabura 34:18)
Da Tsanantawa (Ru’ya ta Yohanna 1:9)
1:55 Waƙa ta 136 da Sanarwa
2:05 WASAN KWAIKWAYO: Ku Tuna da Matar Lutu—Sashe na 1 (Luka 17:28-33)
2:35 JERIN JAWABAI: Ku Koyi Halayen da Za Su Taimaka Muku Ku Jimre
Bangaskiya (Ibraniyawa 11:1)
Halin Kirki (Filibiyawa 4:8, 9)
Ilimi (Misalai 2:10, 11)
Kamewa (Galatiyawa 5:22, 23)
3:15 Yadda “Ba Za Ku Yi Tuntuɓe Ba” (2 Bitrus 1:5-10; Ishaya 40:31; 2 Korintiyawa 4:7-9, 16)
3:50 Waƙa ta 3 da Addu’ar Rufewa