Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • sjj waƙa ta 115
  • Mu Rika Godiya Don Hakurin Allah

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Mu Rika Godiya Don Hakurin Allah
  • “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Makamantan Littattafai
  • Za Ku Bar Wannan Damar Ta Wuce Ku?
    Hidimarmu Ta Mulki—2014
  • Ka Yi Koyi Da Haƙurin Jehobah
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2006
  • “Me Zan Bayar ga Jehobah?”
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
  • “Ba Zai Yi Latti Ba!”
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
Dubi Ƙari
“Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
sjj waƙa ta 115

WAƘA TA 115

Mu Riƙa Godiya Don Haƙurin Allah

Hoto

(2 Bitrus 3:15)

  1. 1. Allah Jehobah, Maɗaukaki,

    Kana son adalci sosai.

    Duniya tana nan cike

    Da mugaye, azzalumai.

    Ka kusan hallaka dukansu,

    Kai Allah ne mai yin adalci.

    (AMSHI)

    Mun ƙosa ganin ranar nan,

    Muna yabon ka, Ya Allahnmu.

  2. 2. Kwana dubu wurin ’yan Adam,

    Na kamar ɗaya wurinka.

    Ranarka ta kusa sosai,

    Za ta zo ran da kake so.

    Allah Jehobah mun san cewa

    Kana son mugaye su canja.

    (AMSHI)

    Mun ƙosa ganin ranar nan,

    Muna yabon ka, Ya Allahnmu.

(Ka kuma duba Neh. 9:30; Luk. 15:7; 2 Bit. 3:​8, 9.)

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba