Asabar
‘Samun ƙarfin hali na yin shaidar Kalmar Allah ba tare da jin tsoro ba’—FILIBIYAWA 1:14
DA SAFE
8:20 Sauti da Bidiyo na Musamman
8:30 Waƙa ta 76 da Addu’a
8:40 JERIN JAWABAI: Ku Zama da Ƙarfin Zuciya . . .
Ɗaliban Littafi Mai Tsarki (Ayyukan Manzanni 8:35, 36; 13:48)
Matasa (Zabura 71:5; Karin Magana 2:11)
Masu Shela (1 Tasalonikawa 2:2)
Ma’aurata (Afisawa 4:26, 27)
Iyaye (1 Sama’ila 17:55)
Majagaba (1 Sarakuna 17:6-8, 12, 16)
Dattawan Ikilisiya (Ayyukan Manzanni 20:28-30)
Tsofaffi (Daniyel 6:10, 11; 12:13)
9:50 Waƙa ta 119 da Sanarwa
10:00 JERIN JAWABAI: Ku Yi Koyi da Masu Ƙarfin Zuciya, Ba Matsorata Ba
Joshua da Kaleb, Maimakon Shugabannin Ƙabilu Goma (Littafin Ƙidaya 14:7-9)
Jael, Maimakon Mutanen Meroz (Alƙalai 5:23)
Mikaya, Maimakon Annabawan Ƙarya (1 Sarakuna 22:14)
Irmiya, Maimakon Uriya (Irmiya 26:21-23)
Bulus, Maimakon Saurayi Mai Arziki (Markus 10:21, 22)
10:45 JAWABIN BAFTISMA: “Mu . . . Ba Irin Masu Ja da Baya . . . Ba Ne”! (Ibraniyawa 10:35, 36, 39; 11:30, 32-34, 36; 1 Bitrus 5:10)
11:15 Waƙa ta 38 da Shaƙatawa
DA RANA
12:35 Sauti da Bidiyo na Musamman
12:45 Waƙa ta 111
12:50 JERIN JAWABAI: Ku Koyi Ƙarfin Zuciya Daga Halittun Allah
Zakuna (Mika 5:8)
Dawakai (Ayuba 39:19-25)
Tunkuna (Zabura 91:3, 13-15)
Tsuntsun da Ake Kira Hummingbird (1 Bitrus 3:15)
Giwaye (Karin Magana 17:17)
1:40 Waƙa ta 60 da Sanarwa
1:50 JERIN JAWABAI: Yadda ’Yan’uwanmu Suke Nuna Ƙarfin Zuciya A . . .
Afirka (Matiyu 10:36-39)
Asiya (Zakariya 2:8)
Turai (Ru’uyar da Aka Yi wa Yohanna 2:10)
Arewacin Amirka (Ishaya 6:8)
Yankunan Teku (Zabura 94:14, 19)
Kudancin Amirka (Zabura 34:19)
3:15 Ku Dogara ga Jehobah, Ba ga Kanku Ba! (Karin Magana 3:5, 6; Ishaya 25:9; Irmiya 17:5-10; Yohanna 5:19)
3:50 Waƙa ta 3 da Addu’ar Rufewa