Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • CO-pgm19 pp. 6-7
  • Lahadi

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Lahadi
  • Tsarin Ayyuka na Taron Yanki na 2019
  • Makamantan Littattafai
  • Lahadi
    Tsarin Ayyuka na Taron Yanki na 2020
  • Lahadi
    Tsarin Ayyuka Taron Yanki na 2024
  • Lahadi
    Tsarin Ayyuka na Taron Yanki na 2017
  • Lahadi
    Tsarin Ayyuka Taron Yanki na 2025
Dubi Ƙari
Tsarin Ayyuka na Taron Yanki na 2019
CO-pgm19 pp. 6-7
Sarki Josiah yana karanta nadadden Littafi Mai Tsarki

Lahadi

“KU KIYAYE KANKU CIKIN ƘAUNAR ALLAH”​—YAHUDA 21

DA SAFE

  • 9:20 Sauti da Bidiyo

  • 9:30 Waƙa ta 106 da Addu’a

  • 9:40 JERIN JAWABAI: Kada Mu Manta Yadda Ƙauna Take

    • Tana da Haƙuri da Kuma Kirki (1 Korintiyawa 13:4)

    • Ba Ta . . . Kishi, Ba Ta Yin Taƙama (1 Korintiyawa 13:4)

    • Ba Ta Yin Girman Kai; Ba Ta Yin Rashin Hankali (1 Korintiyawa 13:​4, 5)

    • Ba Ta Son Kai; Ba Ta Jin Tsokana (1 Korintiyawa 13:5)

    • Ba Ta Riƙe Laifi a Zuciya; Ba Ta Jin Daɗin Mugunta (1 Korintiyawa 13:​5, 6)

    • Tana Jin Daɗin Gaskiya; Tana Haƙuri a Cikin Kowane Hali (1 Korintiyawa 13:​6, 7)

    • Tana Gaskata Abu Duka; Tana Sa Zuciya a Kowane Hali (1 Korintiyawa 13:7)

    • Tana Jimre Kowane Hali; Ƙauna Ba Ta Ƙarewa (1 Korintiyawa 13:​7, 8)

  • 11:10 Waƙa ta 150 da Sanarwa

  • 11:20 JAWABI DAGA LITTAFI MAI TSARKI GA JAMA’A: Su Wa Suke Nuna Ƙauna ta Gaskiya a Duniyar Nan da Ke Cike da Mugunta? (Yohanna 13:​34, 35)

  • 11:50 Nazarin Hasumiyar Tsaro

  • 12:20 Waƙa ta 1 da Shaƙatawa

DA RANA

  • 1:35 Sauti da Bidiyo

  • 1:45 Waƙa ta 124

  • 1:50 FIM: Labarin Josiah Zai Koya Mana Mu Ƙaunaci Jehobah Kuma Mu Ƙi Mugunta​—Kashi na 2 (2 Sarakuna 22:​3-20; 23:​1-25; 2 Tarihi 34:​3-33; 35:​1-19)

  • 2:20 Waƙar “Ka Ba Ni Ƙarfin Hali” da Sanarwa

  • 2:30 Ku Riƙa Tunani a kan ‘Ƙauna Marar Canjawa ta’ Jehobah (Zabura 107:43; Afisawa 5:​1, 2)

  • 3:30 Sabuwar Waƙar JW da Addu’ar Rufewa

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba