An Bayyana Sarakuna Takwas
Annabce-annabce da ke cikin littafin Daniyel da Ru’ya ta Yohanna sun ba da bayani game da sarakuna takwas, ko kuma sarautar ’yan Adam da kuma tsarin yadda suka bayyana. Za mu iya sanin ma’anar waɗannan annabce-annabcen, idan mun fahimci annabci na farko da ke cikin Littafi Mai Tsarki.
Shekaru da yawa yanzu, Shaiɗan ya tsara zuriyarsa zuwa gwamnatoci ko kuma mulki na siyasa dabam-dabam. (Luk 4:5, 6) Wasu cikin waɗannan gwamnatoci sun kai farmaki kai tsaye ga mutanen Allah, wato, al’ummar Isra’ila ko kuma ikilisiyar Kiristoci shafaffu. Wahayin da Daniyel da kuma Yohanna suka gani ya kwatanta sarakuna takwas kaɗai masu iko sosai.
[Taswira/Hotona a shafi na 12, 13]
(Don ganin cikakken rubutun, ka duba littafin)
ANNABCE-ANNABCE ANNABCE-ANNABCEN DA
DA KE CIKIN KE CIKIN LITTAFIN
LITTAFIN DANIYEL RU’YA TA YOHANNA
1. Masar
2. Assuriya
3. Babila
4. Midiya
da Farisa
5. Hellas
6. Roma
7. Biritaniya
da Amirkaa
MUTANEN ALLAH
2000 Kafin zamaninmu
Ibrahim
1500
Al’ummar Isra’ila
1000
Daniyel 500
Kafin zamaninmu/a zamaninmu
Yohanna
Isra’ila na Allah 500
1000
1500
2000 A zamaninmu
[Hasiya]
a Dukansu sun wanzu a kwanaki na ƙarshe. Ka duba shafi na 19.
b Dukansu sun wanzu a kwanaki na ƙarshe. Ka duba shafi na 19.
[Hotona]
Babbar sifar (Dan. 2:31-45)
Dabbobi huɗu da suka fito daga teku (Dan. 7:3-8, 17, 25)
Ragon da bunsurun (Dan., sura ta 8)
Bisa mai kawuna bakwai (R. Yoh. 13:1-10, 16-18)
Bisa mai ƙaho biyu ta gaya wa mutane su yi gunkin dabbar (R. Yoh. 13:11-15)
[Wuraren da Aka Ɗauko]
Inda aka samo hotuna: Masar da Roma: British Museum ne suka ɗauka hoton; Midiya da Farisa: Musée du Louvre, Paris