Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • wp18 Na 1 p. 16
  • Mene Ne ra’ayinka?

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Mene Ne ra’ayinka?
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2018
  • Ƙananan Jigo
  • Makamantan Littattafai
  • Littafi Mai Tsarki zai taimaka maka ka kusaci Allah kuwa?
  • Allah Yana Gayyatarka Ka Zama Amininsa
    Za Ka Iya Zama Aminin Allah!
  • Za Ka Iya Zama Aminin Jehobah
    Ka Ji Dadin Rayuwa Har Abada!​—Don Nazarin Littafi Mai Tsarki
  • Mene ne Baibul Ya Ce Game da Yin Abokantaka?
    Amsoshin Tambayoyi Daga Littafi Mai Tsarki
  • Ta Yaya Ne Za Mu Iya Zaɓan Abokan Kirki?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2012
Dubi Ƙari
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2018
wp18 Na 1 p. 16
Wasu ma’aurata suna karanta Littafi Mai Tsarki sa’ad da suka je shakatawa

Mene Ne ra’ayinka?

Littafi Mai Tsarki zai taimaka maka ka kusaci Allah kuwa?

WASU SUN YI IMANI CEWA . . .

Ba za su iya kusantar Allah ba domin su ajizai ne. Wasu kuma sun ce Allah bai damu da su ba sam. Mene ne ra’ayinka?

ABIN DA LITTAFI MAI TSARKI YA CE

Allah “yakan rungumi adalai ya amince da su.” (Misalai 3:​32, Littafi Mai Tsarki) Za mu iya zama aminan Allah idan muna bin umurninsa.

ME KUMA ZA MU IYA KOYA DAGA LITTAFI MAI TSARKI?

  • Allah yana so mu zama aminansa.​—Yaƙub 4:8.

  • Allah yana shirye ya taimaka mana da kuma gafarta mana da yake shi amininmu ne.​—Zabura 86:5.

  • Bayin Allah suna son abin da Allah yake so kuma suna tsanar abin da ba ya so.​—Romawa 12:9.

Don ƙarin bayani game da yadda za ka yi rayuwar da za ta faranta ran Allah, ka duba babi na 12 na littafin nan, Me Za Mu Koya Daga Littafi Mai Tsarki? Shaidun Jehobah ne suka wallafa shi. Za ka kuma iya samunsa a dandalin www.pr418.com/ha

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba