Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 4/10 p. 8
  • Abin da Za a Ce Game da Mujallun

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Abin da Za a Ce Game da Mujallun
  • Hidimarmu Ta Mulki—2010
  • Makamantan Littattafai
  • Abin da Za a Ce Game da Mujallun
    Hidimarmu Ta Mulki—2010
  • Abin da Za a Ce Game da Mujallun
    Hidimarmu Ta Mulki—2010
  • Abin da Za a Ce Game da Mujallun
    Hidimarmu Ta Mulki—2010
  • Abin da Za a Ce Game da Mujallun
    Hidimarmu Ta Mulki—2011
Dubi Ƙari
Hidimarmu Ta Mulki—2010
km 4/10 p. 8

Abin da Za a Ce Game da Mujallun

Afrilu-Yuni

“Yana kasance wa wasu mutane da wuya su gafarta wa wasu. Kana ganin cewa yana da muhimmanci mu riƙa gafartawa kuwa? [Ka bari ya ba da amsa.] Ka lura da abin da Yesu ya ce game da gafartawa. [Karanta Matta 18:21, 22.] Wannan talifin ya tattauna matsayin da Allah yake son ya ɗauka game da wannan batun.” Ka gabatar da talifin da ya soma daga shafi na 21.

Afrilu

Karanta Zabura 37:9-11. Sai ka yi tambaya: “Kana tsammani yaya duniya zai zama idan wannan ya cika? [Ka bari ya ba da amsa.] Wannan talifin ya yi magana game da wannan annabci mai ƙarfafawa kuma ya bayyana dalilin da ya sa muke ganin mugunta da yawa a duniya a yau.” Ka gabatar da talifin da ya soma daga shafi na 20.

Afrilu-Yuni

“Wasu littattafai sun faɗi cewa Yesu bai mutu ba kamar yadda Littafi Mai Tsarki ya bayyana amma wai ya yi aure kuma ya haifi yara. Ka taɓa jin wannan zancen kuwa? [Ka bari ya ba da amsa.] Yana da muhimmanci mu san gaskiya. [Karanta Yohanna 17:3.] Wannan talifin ya ba da dalilan dogara ga abin da Littafi Mai Tsarki ya ce game da Yesu.” Ka gabatar da talifin da ya soma daga shafi na 26.

Mayu

“Mutane da yawa za su so su daina shan taba amma hakan na kasance musu da wuya. Ka san kowanne da ke son ya daina kuwa? [Ka bari ya ba da amsa.] Wasu sun gan amfanin lissafa taimakon abokai da iyalai. [Karanta Mai-Wa’azi 4:12a.] Wannan mujallar ta bayyana wasu shawarwari masu aiki da za su taimaki mutum ya daina shan taba.”

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba