Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb16 Yuni p. 8
  • Yesu Ya Yi Shekara 100 Yana Sarauta

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Yesu Ya Yi Shekara 100 Yana Sarauta
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
  • Makamantan Littattafai
  • “Mulkinka Shi Zo”​—Addu’ar Da Miliyoyin Mutane Suke Yi
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2020
  • Mene ne Mulkin Allah?
    Ka Ji Dadin Rayuwa Har Abada!​—Don Nazarin Littafi Mai Tsarki
  • Ka Nuna Halin Da Ya Cancanci Na ’Yan Mulkin!
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2012
  • Shin Mulkin Allah a Zuciyarka Yake?
    Amsoshin Tambayoyi Daga Littafi Mai Tsarki
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
mwb16 Yuni p. 8

RAYUWAR KIRISTA

Yesu Ya Yi Shekara 100 Yana Sarauta

Shaidun Jehobah sun yi amfani da katuna don su gayyaci mutane su ji jawabi

Ya kamata waɗanda suke so su kasance a Mulkin Allah su koyi abubuwa game da Mulkin da kuma abin da zai cim ma. Me ya sa? Domin hakan zai ƙarfafa su su ga cewa Mulkin Allah yana sarauta kuma zai motsa su gaya ma wasu albishiri game da Mulkin Allah. (Za 45:1; 49:3) Yayin da kake kallon bidiyon nan Yesu Ya Yi Shekara 100 Yana Sarauta, ka yi ƙoƙarin neman amsoshin waɗannan tambayoyin:

  1. Me ya sa bidiyon “Photo-Drama of Creation” ya kasance albarka ga waɗanda suka kalle shi?

  2. Ta yaya aka yi amfani da rediyo wajen yin wa’azi?

  3. Waɗanne dabaru ne suka yi amfani da su wajen yin wa’azin, kuma wane sakamako suka samu?

  4. Ta yaya aka sami ci gaba a koyarwa game da yin wa’azi a shekarun nan?

  5. Mene ne aka koya wa ɗaliban Makarantar Gilead?

  6. Me muke koya sa’ad da muka halarci manyan taronmu?

  7. Me ya tabbatar maka da cewa Mulkin Allah yana sarauta?

  8. Ta yaya za mu nuna cewa muna goyon bayan Mulkin Allah?

Za mu soma nazarin littafin nan Mulkin Allah Yana Sarauta! a Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya daga makon 19 ga Satumba, 2016

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba